10 lines
489 B
Plaintext
10 lines
489 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "cewa sun shirya su yi Idin Ƙetarewa a wata na biyu",
|
||
"body": "Isra'ilawa sukan yi wannan bukin bayan Idin Ƙetarewa a watan fari na kalandan Yahudawa . wata na farko yazo daidai da karshen watan uku da farkon watan huɗu a kalandan zamani"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": " wata na biyu",
|
||
"body": "wannan wata na biyu ne a kalandan Yahudawa . karshen watan huɗu da kuma farkon watan biyar a kalandan zamani.(duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
|
||
}
|
||
] |