"body": "Isra'ilawa sukan yi wannan bukin bayan Idin Ƙetarewa a watan fari na kalandan Yahudawa . wata na farko yazo daidai da karshen watan uku da farkon watan huɗu a kalandan zamani"
"body": "wannan wata na biyu ne a kalandan Yahudawa . karshen watan huɗu da kuma farkon watan biyar a kalandan zamani.(duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"