ha_2ch_tn_l3/31/02.txt

10 lines
308 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya kuma shirya sashin hadayar ƙonawa ta sarki daga mallakarsa",
"body": "Hezekiya ya dauki nama da hatsi da aka yi amfani da shi domin hadaya ta ƙonawa a matsayin mallakarsa."
},
{
"title": "sanyayyun bukukuwa ",
"body": "wannan na maganar bukukuwa da ake yi a wasu lokuta."
}
]