[ { "title": "Ya kuma shirya sashin hadayar ƙonawa ta sarki daga mallakarsa", "body": "Hezekiya ya dauki nama da hatsi da aka yi amfani da shi domin hadaya ta ƙonawa a matsayin mallakarsa." }, { "title": "sanyayyun bukukuwa ", "body": "wannan na maganar bukukuwa da ake yi a wasu lokuta." } ]