ha_2ch_tn_l3/23/01.txt

18 lines
575 B
Plaintext

[
{
"title": " Yehoyida",
"body": " Babban firist wanda yake aiki a haikalin kuma ya kassance da aminci ga Allah. Ya kasance wani mashawarcin Yowash. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya nuna ƙarfinsa ",
"body": "AT: \"ya yanke shawarar aiki\""
},
{
"title": "Obed ... Ma'asiya ... Adayiya ... Elishafat ... Zikri",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (duba: translate_names)"
},
{
"title": "da kuma shugabannin kabilu na gida-gidan Isra'ila",
"body": " AT: \"shugabannin da kafa iyalan Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]