[ { "title": " Yehoyida", "body": " Babban firist wanda yake aiki a haikalin kuma ya kassance da aminci ga Allah. Ya kasance wani mashawarcin Yowash. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ya nuna ƙarfinsa ", "body": "AT: \"ya yanke shawarar aiki\"" }, { "title": "Obed ... Ma'asiya ... Adayiya ... Elishafat ... Zikri", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (duba: translate_names)" }, { "title": "da kuma shugabannin kabilu na gida-gidan Isra'ila", "body": " AT: \"shugabannin da kafa iyalan Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)" } ]