ha_2ch_tn_l3/20/22.txt

14 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": " suka fara waƙar yabo",
"body": "AT: \"suka fara waƙar yabo Yahweh\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "yasa masu kwanto",
"body": "AT: \"kai harin ba zata\""
},
{
"title": "suka karkashe su suka hallakar da su",
"body": "Waɗannan jumloli biyun na nufin abu daya. na biyu yana karfafa na farko. AT: \"ya hallakar da su gabaki ɗaya\" (Duba: figs_doublet)"
}
]