[ { "title": " suka fara waƙar yabo", "body": "AT: \"suka fara waƙar yabo Yahweh\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "yasa masu kwanto", "body": "AT: \"kai harin ba zata\"" }, { "title": "suka karkashe su suka hallakar da su", "body": "Waɗannan jumloli biyun na nufin abu daya. na biyu yana karfafa na farko. AT: \"ya hallakar da su gabaki ɗaya\" (Duba: figs_doublet)" } ]