ha_2ch_tn_l3/20/10.txt

10 lines
349 B
Plaintext

[
{
"title": "Tsaunin Seyir",
"body": "Wannan shi ne wurin da mutanen Idomawa suke zamma. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Dubi yadda suke sãka mana; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar da ka bamu gãdo.",
"body": "AT: \"Yadda suke sãka mana; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar da ka bamu gãdo\" (Duba: figs_irony)"
}
]