[ { "title": "Tsaunin Seyir", "body": "Wannan shi ne wurin da mutanen Idomawa suke zamma. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Dubi yadda suke sãka mana; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar da ka bamu gãdo.", "body": "AT: \"Yadda suke sãka mana; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar da ka bamu gãdo\" (Duba: figs_irony)" } ]