ha_2ch_tn_l3/20/05.txt

14 lines
631 B
Plaintext

[
{
"title": "ba kai bane Allah a sama? Ba kai bane mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai?",
"body": "AT: \"kai Allah ne a sama, kuma mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ƙarfi da iko naka ne",
"body": "AT: \"Kuna da babban iko da ƙarfi\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Allahhnmu ashe ba kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim?",
"body": "AT: \"kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]