[ { "title": "ba kai bane Allah a sama? Ba kai bane mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai?", "body": "AT: \"kai Allah ne a sama, kuma mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Ƙarfi da iko naka ne", "body": "AT: \"Kuna da babban iko da ƙarfi\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Allahhnmu ashe ba kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim?", "body": "AT: \"kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim\" (Duba: figs_rquestion)" } ]