ha_2ch_tn_l3/20/01.txt

14 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "Meyunawa",
"body": "Waɗannan kabilu ne da ke zaune a Idom yamma da Ƙogin Yodan. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "suka kawo wa Yehoshafat yaƙi",
"body": "AT: \"ya zo ya yi yaƙi da Yehoshafat da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Hazezon Tamar",
"body": "Wannan sunan wurin ne. Wannan wani suna ne na Engedi. (Duba: translate_names)"
}
]