[ { "title": "Meyunawa", "body": "Waɗannan kabilu ne da ke zaune a Idom yamma da Ƙogin Yodan. (Duba: translate_names)" }, { "title": "suka kawo wa Yehoshafat yaƙi", "body": "AT: \"ya zo ya yi yaƙi da Yehoshafat da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Hazezon Tamar", "body": "Wannan sunan wurin ne. Wannan wani suna ne na Engedi. (Duba: translate_names)" } ]