ha_2ch_tn_l3/17/10.txt

14 lines
529 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ya sauko bisa dukkan masarautun ƙasashen da kekewaye ",
"body": "AT: \"Mutane a dukkan ƙasashen da ke kewaye da Yahuda sun tsorata da abin da horon da Yahweh zai saukar a bisansu\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)"
},
{
"title": "yaƙar Yehoshafat ba",
"body": "AT: \"A kan sojojin Yehoshafat\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "raguna 7,700, da awaki 7,700",
"body": "raguna dubu bakwai ɗari bakwai, da awaki dubu bakwai da ɗari bakwai\" (Duba: translate_numbers)"
}
]