[ { "title": "Yahweh ya sauko bisa dukkan masarautun ƙasashen da kekewaye ", "body": "AT: \"Mutane a dukkan ƙasashen da ke kewaye da Yahuda sun tsorata da abin da horon da Yahweh zai saukar a bisansu\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)" }, { "title": "yaƙar Yehoshafat ba", "body": "AT: \"A kan sojojin Yehoshafat\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "raguna 7,700, da awaki 7,700", "body": "raguna dubu bakwai ɗari bakwai, da awaki dubu bakwai da ɗari bakwai\" (Duba: translate_numbers)" } ]