ha_2ch_tn_l3/13/08.txt

14 lines
499 B
Plaintext

[
{
"title": "maruƙan zinariya da Yerobowam ya yi a matsayin alloli ",
"body": "Ana magana ne akan alolli"
},
{
"title": "Ba ku kuka kori firistocin Yahweh, zuriyar Haruna, da Lebiyawa ba",
"body": "AT: \"Ku kuka kori firistocin Yahweh ... Lebiyawa (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ba kun naɗa wa kanku firistoci bisa ga ɗabi'ar mutanen sauran ƙasashe ba",
"body": "AT: \"Kun naɗa wa ... ƙasashe\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
}
]