[ { "title": "maruƙan zinariya da Yerobowam ya yi a matsayin alloli ", "body": "Ana magana ne akan alolli" }, { "title": "Ba ku kuka kori firistocin Yahweh, zuriyar Haruna, da Lebiyawa ba", "body": "AT: \"Ku kuka kori firistocin Yahweh ... Lebiyawa (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)" }, { "title": "Ba kun naɗa wa kanku firistoci bisa ga ɗabi'ar mutanen sauran ƙasashe ba", "body": "AT: \"Kun naɗa wa ... ƙasashe\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)" } ]