ha_2ch_tn_l3/11/16.txt

14 lines
480 B
Plaintext

[
{
"title": "Mutane daga dukkan kabilun Isra'ila suka biyo shi",
"body": "Mutane daga kabilar da ke arewancin da ke bauta wa Ubangiji sun gudu zuwa Yahuda"
},
{
"title": "suka tsaida zukatansu su biɗi Yahweh",
"body": "AT: \"a bauta wa Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suka kuma yi tafiya shekaru uku cikin hanyar Dauda da Suleman.",
"body": "AT: \"suka kuma yi tafiya cikin hanyar Dauda da Suleman tsawon shekaru uku\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]