[ { "title": "Mutane daga dukkan kabilun Isra'ila suka biyo shi", "body": "Mutane daga kabilar da ke arewancin da ke bauta wa Ubangiji sun gudu zuwa Yahuda" }, { "title": "suka tsaida zukatansu su biɗi Yahweh", "body": "AT: \"a bauta wa Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suka kuma yi tafiya shekaru uku cikin hanyar Dauda da Suleman.", "body": "AT: \"suka kuma yi tafiya cikin hanyar Dauda da Suleman tsawon shekaru uku\" (Duba: figs_metaphor)" } ]