ha_2ch_tn_l3/07/19.txt

6 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "zan tunɓuke su daga ƙasar dana basu",
"body": "AT: \"zan tunɓuke su daga ƙasar\" An kwatantashi da tunɓuke anfanin gona daga jijiya a cikin kasa da tunɓuke mutanen Allah wato Isra'ila daga ƙasa. Sakamaƙon zai zama lalatar da kasar da kuma bakin cikin mutane. (Duba: figs_metaphor)"
}
]