[ { "title": "zan tunɓuke su daga ƙasar dana basu", "body": "AT: \"zan tunɓuke su daga ƙasar\" An kwatantashi da tunɓuke anfanin gona daga jijiya a cikin kasa da tunɓuke mutanen Allah wato Isra'ila daga ƙasa. Sakamaƙon zai zama lalatar da kasar da kuma bakin cikin mutane. (Duba: figs_metaphor)" } ]