ha_2ch_tn_l3/07/13.txt

18 lines
683 B
Plaintext

[
{
"title": " na rufe sammai domin kada ayi ruwa",
"body": "Duba yadda zaka fassara wannan an 2 Chron. 6:26. AT: \"tsayar da ruwa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "su cinye ƙasar",
"body": "Kalmar nan \"ƙasar\" yana nufin dukkan anfanin gona. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "su biɗi fuskata",
"body": "AT: \"nemi Allah\" ko \"nemi Allah ya saurareka\" (Duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "idanuna zasu zama a buɗe ... kunnuwana kuma zasu ji",
"body": "Kalman nan \"idannun\" da \"kunne\" na nufin Allah wanda ya zaba ya gani ya kuma saurari addua'ar mu. AT: \"idanuna zasu zama a buɗe kunnuwana kuma zasu ji\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]