[ { "title": " na rufe sammai domin kada ayi ruwa", "body": "Duba yadda zaka fassara wannan an 2 Chron. 6:26. AT: \"tsayar da ruwa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "su cinye ƙasar", "body": "Kalmar nan \"ƙasar\" yana nufin dukkan anfanin gona. (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "su biɗi fuskata", "body": "AT: \"nemi Allah\" ko \"nemi Allah ya saurareka\" (Duba : figs_metaphor)" }, { "title": "idanuna zasu zama a buɗe ... kunnuwana kuma zasu ji", "body": "Kalman nan \"idannun\" da \"kunne\" na nufin Allah wanda ya zaba ya gani ya kuma saurari addua'ar mu. AT: \"idanuna zasu zama a buɗe kunnuwana kuma zasu ji\" (Duba: figs_metonymy)" } ]