ha_2ch_tn_l3/06/26.txt

18 lines
565 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan sammai suka rufe kuma aka sami fãri ",
"body": "Wannan jumla \" sammai suka rufe \" na nufin babu ruwan sama daya sauka daga sama. AT: \"Idan baku bar ruwa ya sauko ba.\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suka furta sunanka",
"body": "Da kalmomin bakunansu da ayukansu, suka daukaka Allah da ikonsa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "suka kuma juyo daga zunubinsu",
"body": "AT: \"juyo daga muguntarsu\""
},
{
"title": "bi da su ta hanya mai kyau da zasu bi",
"body": "AT: \"bi da su ta hanyar adalci\" (duba:"
}
]