[ { "title": "Idan sammai suka rufe kuma aka sami fãri ", "body": "Wannan jumla \" sammai suka rufe \" na nufin babu ruwan sama daya sauka daga sama. AT: \"Idan baku bar ruwa ya sauko ba.\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suka furta sunanka", "body": "Da kalmomin bakunansu da ayukansu, suka daukaka Allah da ikonsa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "suka kuma juyo daga zunubinsu", "body": "AT: \"juyo daga muguntarsu\"" }, { "title": "bi da su ta hanya mai kyau da zasu bi", "body": "AT: \"bi da su ta hanyar adalci\" (duba:" } ]