ha_2ch_tn_l3/06/14.txt

10 lines
371 B
Plaintext

[
{
"title": " bayinka da suka yi tafiya a gabanka da dukkan zuciyarsu",
"body": " AT: \"mu da muka yi abin da kake so mu yi\" (Duba : figs_metonymy)"
},
{
"title": "kayi magana da bakinka ka kuma cikata ",
"body": "Wannan yana nufin alƙawali da Allah yayi wa Dauda da cewa Dansa ne zai gida haikali. AT: \"ka cika alƙawalinka\". (Duba: figs_metonymy)"
}
]