[ { "title": " bayinka da suka yi tafiya a gabanka da dukkan zuciyarsu", "body": " AT: \"mu da muka yi abin da kake so mu yi\" (Duba : figs_metonymy)" }, { "title": "kayi magana da bakinka ka kuma cikata ", "body": "Wannan yana nufin alƙawali da Allah yayi wa Dauda da cewa Dansa ne zai gida haikali. AT: \"ka cika alƙawalinka\". (Duba: figs_metonymy)" } ]