ha_2ch_tn_l3/01/14.txt

14 lines
417 B
Plaintext

[
{
"title": "a biranen karusai ",
"body": "Wannan na magana ne akan biranen da ke ajiye karusai "
},
{
"title": "Sarki ya samar da zinariya da azurfa birjik kamar duwatsu a Yerusalem",
"body": "AT: \"duwatsu masu yawa da kuma daraja\" (Duba : figs_hyperbole)"
},
{
"title": "samar da itacen sida sosai kamar itacen ɓaure da ke cikin kwaruruka",
"body": "AT: \"itatuwa masu yawa da daraja \""
}
]