[ { "title": "a biranen karusai ", "body": "Wannan na magana ne akan biranen da ke ajiye karusai " }, { "title": "Sarki ya samar da zinariya da azurfa birjik kamar duwatsu a Yerusalem", "body": "AT: \"duwatsu masu yawa da kuma daraja\" (Duba : figs_hyperbole)" }, { "title": "samar da itacen sida sosai kamar itacen ɓaure da ke cikin kwaruruka", "body": "AT: \"itatuwa masu yawa da daraja \"" } ]