543 B
543 B
Zowa
Gaskiya
Zowa wani ɗan ƙaramin birni ne inda Lot ya tsere lokacin da Allah zai hallakar da Sodom da Gomora.
- Da ana kiran birnin da suna "Bela" amma aka sãke mashi suna zuwa "Zowa" da Lot ya roƙi Allah da ya kãre wannan "ƙaramin" birni.
- Ana kyautata zaton an gina Zowa ne a cikin kwarin Kogin Yodan ko kuma daga ƙarshen kudancin Tekun Mutuwa.
(Hakanan duba: Lot, Sodom, Gomora)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Maimaitawar Shari'a 34:1-3
- Farawa 13:10-11
- Farawa 14:1-2
- Farawa 19:22
- Farawa 19:23