648 B
648 B
Titus
Gaskiya
Titus Ba'al'umme ne. Ya sami horaswa daga Bulus na zama shugaba a cikin ikilisiyoyin farko.
- Wasiƙar da Bulus ya rubuta wa Titus na ɗaya daga cikin litattafan Sabon Alƙawari.
- A wannan wasiƙa Bulus ya umarci Titus da ya zaɓi dattawa domin ikilisiyoyin dake a tsibirin Krit.
- A wasu wasiƙun nashi zuwa ga Kiristoci, Bulus ya ambaci Titus a matsayin wanda ke ƙarfafa shi yana kuma kawo masa farinciki.
(Hakanan duba: zaɓe, bangaskiya, ikilisiya, yanayi, Krit, dattijo, ƙarfafawa, umarni, hidima)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Timoti 04:10
- Galatiyawa 02:1-2
- Galatiyawa 02:3-5
- Titus 01:04