521 B
521 B
Tarsus
Gaskiya
Tarsus gari ne mai albarka a lardin Roman ta yankin Silisiya, wanda yanzu yake kudancin Turkiya ko Toki.
- Tarsus tana nan wajen babban kogi da kuma kusa da Tekun Baharmaliya, don haka yake yankin kasuwanci .
- A wani lokaci shi ne babban birnin Silisiya.
- A Sabon Alƙawari, an fi sanin Tarsus a matsayin mahaifar manzo Bulus.
(Hakanan duba: Silisiya, Bulus, lardi, teku)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 09:11
- Ayyukan Manzanni 09:30
- Ayyukan Manzanni 11:25