518 B
518 B
Ninebe, Baninebe
Gaskiya
Ninebe ne babban birnin Asiriya. Baninebe shi ne wanda yake zaune a Ninebe.
- Allah ya aiki annabi Yonah ya faɗakar da Ninebawa su juyo daga hanyoyin muguntarsu. Mutanen suka tuba Allah kuma bai hallaka su ba.
- Daga baya Asiriyawa suka daina bauta wa Allah. Suka ci sarautar Isra'ila suka kwashe mutanen zuwa Ninebe.
(Hakanan duba: Asiriya, Yona, tuba, juyawa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 10:11-14
- Yona 01:03
- Yona 03:03
- Luka 11:32
- Matiyu 12:41