ha_tw/bible/names/nahor.md

423 B
Raw Blame History

Naho

Gaskiya

Naho sunan mutum biyu ne 'yan'uwan Ibrahim, kakansa da ɗan'uwansa.

  • Ɗan'uwan Ibrahim Naho shi ne kakan matar Ishaku Rebeka.
  • Wannan magana "birnin Naho" mai yiwuwa "an ba birnin sunan Naho" ko "birnin da Naho ya zauna cikin sa" ko "birnin Naho."

(Hakanan duba: Ibrahim, Rebeka)

Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:

  • 1 Tarihi 01:24-27
  • Farawa 31:53
  • Yoshuwa 24:02
  • Luka 03:34