598 B
598 B
Mizfa
Gaskiya
Mizfa sunan garuruwa ne da yawa da aka faɗesu a cikin Tsohon Alƙawari. ma'anar shi ne, "wurin dubawa" ko "soron dubawa."
- Lokacin da Saul yake fafarar Dauda, ya bar iyayensa a Mizfa, a ƙarƙashin tsaron sarkin Mowab.
- Wani birni da ake kira Mizfa an kafa shi tsakiyar kan iyakar mulkin Yahuda da Isra'ila. Babban wurin mayaƙa ne.
(Hakanan duba: Dauda, Yahuda, sarautar Isra'ila, Mowab, Saul (Tsohon Alƙawari))
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 15:20-22
- 1 Sama'ila 07:5-6
- 1 Sama'ila 07:10-11
- Irmiya 40:5-6
- Littafin Alƙalai 10:17-18