674 B
674 B
Yeho'ida
Gaskiya
Yeho'ida firist ne wanda ya taimaka ya ɓoye kuma ya kiyaye Sarki Ahaziya ɗan Yowash har sai da ya isa a furta shi sarki.
- Yeho'ida ya shirya ɗaruruwan matsara su kiyaye Yowash ƙarami sa'ad da mutane ke shelar da shi sarki a haikali.
- Yeho'ida ya bida mutane wurin kawar da dukkan bagadan allan ƙarya Ba'al.
- Game da sauran rayuwarsa, Yeho'ida firist ya shawarci sarki Yowash ya taimake shi yayi biyayya da Allah kuma yayi mulkin mutane da hikima.
- Wani mutum kuma mai suna Yeho'ida mahaifine ga Benaiya.
(Hakanan duba: Ahaziya, Ba'al, Benaiya, Yowash)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 11:04
- 2 Sarakuna 12:1-3