394 B
394 B
Issaka
Gaskiya
Issaka shi ne ɗa na biyar ga Yakubu. Mahaifiyarsa ita ce Liya.
- Ƙasar Issaka na da iyaka da ƙasashen Naftali, Zebulun, Manasse, da Gad.
- Tana nan dab da kudancin Tekun Galili.
(Hakanan duba: Gad, Manasse, Naftali, kabilar Isra'ila sha biyu, Zebulun)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Fitowa 01:1-5
- Ezekiyel 48:23-26
- Farawa 30:18
- Yoshuwa 17:10