ha_tw/bible/names/gibeah.md

20 lines
377 B
Markdown

# Gibeya
## Gaskiya
Gibeya wani birni ne a arewacin Yerusalem da kuma kudancin Betel.
* Gibeya na cikin yankin kabilar Benyamin.
* Ya kasance wani babban fagen daga tsakanin Benyamawa da Isra'ila.
(Hakanan duba: Benyamin, Betel, Yerusalem)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 1 Sama'ila 10:26-27
* 2 Sama'ila 21:6
* Hosiya 09:9
* Littafin Alƙalai 19:12-13