505 B
505 B
Getsemani
Gaskiya
Getsemani wani lambu ne na itatuwan zaitun a gabashin Yerusalem a hayin kwarin Kidron kusa kuma da Dutsen Zaitun.
- Lambun Getsemani wuri ne da Yesu da almajiransa kan je su kaɗaitu su huta ware da taron mutane.
- A lambun Getsemani ne Yesu a yi addu'a cikin matuƙar ɓacin rai kafin a kama shi a can ta hannun shugabannin Yahudawa.
(Hakanan duba: Yahuza Iskariyoti, Kwarin Kidron, Dutsen Zaitun)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Markus 14:32
- Matiyu 26:36