532 B
532 B
Eliyeza
Gaskiya
Eliyeza sunan da dama maza a cikin Littafi Mai Tsarki.
- Eliyeza shi ne ɗa na uku ga ɗan'uwan Musa Haruna. Bayan Haruna ya mutu, sai Eliyeza ya zama babban firist a Isra'ila.
- Hakanan Eliyeza sunan ɗaya daga cikin "jarumawan Dauda" ne.
- Wani Eliyeza ɗin kuma yana ɗaya daga cikin ubanni na Yesu.
(Hakanan duba: Haruna, babban firist, Dauda, mai girma)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 24:3
- Littafin Alƙalai 20:27-28
- Littafin Lissafi 26:1-2
- Littafin Lissafi 34:16-18