536 B
536 B
Dariyos
Gaskiya
Dariyos sunan sarakuna ne da yawa a yankin Fasiya. Ana tsammanin kalmar "Dariyos" ta sarauta ce sarauta ce ba wai suna ba.
- "Dariyos Bamade" ne ya yi ta fargabar jefa annabi Daniyel a cikin kogon zakoki a matsayin horo domin bauta wa Allah.
- "Dariyos Bafasiye" ya sa hannu a aikin sake gina haikali a Yerusalem a kwanakin Ezra da Nehemiya.
(Hakanan duba: Fasiya, Babila, Daniyel, Ezra, Nehemiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezra 04:4-6
- Haggai 01:01
- Nehemiya 12:22
- Zakariya 01:01