807 B
807 B
Korniliyos
Gaskiya
Korniliyos Ba'al'umme ne ko kuma a ce ba Ba'yahuden mutum bane, shi hafsa ne a rundunar mayaƙan Roma.
- Yakan yi addu'a kullum ga Allah yana kuma bayarwa ga matalauta hannu sake.
- Da Korniliyos da iyalinsa suka ji manzo Bulus ya shaida bishara, sai suka zama masu bada gaskiya ga Yesu.
- Mutanen gidan Korniliyos sune mutanen farko daba Yahudawa ba da suka zama masu bada gaskiya.
- Wannan ya nuna wa mabiyan Yesu cewa, ya zo ne ya ceci dukkan mutane, har ma da al'ummai,
(Hakanan duba: manzo, gaskatawa, Ba'al'umme, labari mai daɗi, Girik, hafsan soja)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 10:01
- Ayyukan Manzanni 10:08
- Ayyukan Manzanni 10:18
- Ayyukan Manzanni 10:22
- Ayyukan Manzanni 10:24
- Ayyukan Manzanni 10:26
- Ayyukan Manzanni 10:30