683 B
683 B
Ashkelon
Gaskiya
A lokacin Littafi Mai Tsarki, Ashkelon wani babban birnin Filistiya ne a gaɓar Tekun Baharmaliya. Har wa yau tana nan a Isra'ila.
- Ashkelon ɗaya ce daga cikin shahararrun birane biyar na Filistiyawa tare da Ashdod, Ikron, Gat, da Gaza.
- Isra'ilawa basu ci dukkan mutanen Ashkelon a yaƙi ba, koda shike masarautar Yahuda ta mallaki ƙasar tuddansu.
- Ashkelon ta kasance ƙarƙashin Filistiyawa ɗaruruwan shekaru.
(Hakanan duba: Ashdod, Kan'ana, Ekron, Gat, Gaza, Filistiyawa, Baharmaliya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sama'ila 06:17-18
- Amos 01:8
- Irmiya 25:19-21
- Yoshuwa 13:2-3
- Littafin Alƙalai 01:18-19
- Zakariya 09:05