552 B
552 B
Asa
Gaskiya
Asa sarki ne da ya yi mulki bisa sarautar Yahuda shekara arba'in, daga 913 - 873 BC.
- Sarki Asa sarki ne nagari wanda ya cire gumaku da yawa na maƙaryatan alloli yasa Isra'ilawa su soma yiwa Yahweh sujada.
- Yahweh ya ba Sarki Asa nasara a yaƙe-yaƙensa gãba da waɗansu al'ummai.
- Daga baya a mulkinsa, Sarki Asa ya daina dogara ga Yahweh ya kuwa kama wata cuta wadda a ƙarshe ta kashe shi.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 09:14-16
- 1 Sarakuna 15:7-8
- 2 Tarihi 14:03
- Irmiya 41:09
- Matiyu 01:07