568 B
568 B
Ahasurus
Gaskiya
Ahasurus sarki ne wanda yayi mulki bisa tsohuwar masarauta ta Fasiya tsawon shekaru ashirin.
- Wannan lokacin ne da Yahudawa da aka kwashe zuwa bautar talala a Babila, suka zo ƙarƙashin mulkin Fasiya.
- Wani suna na wannan sarki shi ne Zazas.
- Bayan ya kori matarsa cikin hasala, Sarki Ahasurus daga baya ya zaɓi wata mace Bayahudiya mai suna Esta ta zama sabuwar matarsa da kuma sarauniya.
(Hakanan duba: Babila, Esta, Itiyofiya, hijira, Fasiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Daniyel 09:01
- Esta 10:1-2
- Ezra 04:7-8