768 B
768 B
ranar ƙarshe, kwanakin ƙarshe, kwanaki na gaba
Ma'ana
Kalmar "kwanakin ƙarshe" ko "kwanaki na gaba" yana nufin lokaci ko zamanin ƙarshen wannan duniya.
- Tsawon wannan lokaci ba a san ƙurewarsa ba.
- "Kwanakin ƙarshe" lokaci ne na hukunci bisa waɗanda suka kauce daga Allah.
Shawarwarin Fassara:
- Kalmar "kwanakin ƙarshe" za a iya fassarawa a matsayin "ƙarshen zamani" ko "ƙarshen lokutta."
- A wasu nassosin, ana iya fassara wannan a matsayin "ƙarshen duniya" ko "sa'ad da wannan duniya ta kai ƙarshe."
(Hakanan duba: ranar Ubangiji, hukunci, juyawa, duniya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Bitrus 03:3-4
- Daniyel 10:14-15
- Ibraniyawa 01:02
- Ishaya 02:02
- Yakubu 05:03
- Irmiya 23:19-20
- Yahaya 11:24-26
- Mika 04:1