788 B
788 B
makoki
Ma'ana
Kalmar "makoki" na nufin nuna babban baƙinciki, damuwa ko ɓacin rai.
- Wasu lokutta wannan na haɗawa da yin ladama mai girma game da zunubi, ko tausayi domin mutane da suka fuskanci babban bala'i.
- Makoki na iya haɗawa da zaman makoki, kuka da koke-koke.
Shawarwarin Fassara:
- Kalmar "makoki" ana iya fassarawa a matsayin "baƙinciki mai zurfi" ko "koke-koke cikin ɓacin rai" ko "ayi baƙinciki."
- "Makoki" na iya fassaruwa a matsayin "koke-koke da murya mai ƙarfi da kuka" ko "baƙinciki mai zurfi" ko "hawayen baƙinciki" ko "makoki mai zafi."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Amos 08:9-10
- Ezekiyel 32:1-2
- Irmiya 22:18
- Ayuba 27:15-17
- Littafin Makoki 02:05
- Littafin Makoki 02:08
- Mika 02:04
- Zabura 102:1-2
- Zakariya 11:02