971 B
971 B
mara bada gaskiya, halin rashin bada gaskiya
Ma'ana
Kalmar nan "mara bada gaskiya" tana nufin a zama da rashin bangaskiya ko a ƙi gaskatawa.
- Wanan kalmar an more ta domin a nuna mutane waɗanda ba su yi imani da Allah ba. Ƙarancin imanin ana ganinsa ta wurin mummunar rayuwarsu da suke yi.
- Annabi irmiya ya zargi Isra'ila da zama da rashin bada gaskiya ga Allah.
- Sun bautawa gumaka suka kuma bi waɗansu al'adu na waɗansu mutane da ba su bautar Allah.
Shawarwarin Fassara:
- Ya danganta ga wurin, kalmar nan "marar bada gaskiya" za'a iya fassara ta da "rashin aminci" ko "marar yin imani" ko "marar biyayya ga Allah" ko marar imani."
- Kalmar nan "halin rashin bada gaskiya" za'a iya fassara ta da "rashin imani" ko "rashin aminci" ko "tayarwa ga Allah."
(Hakanan duba: gaskatawa, aminci, rashin biyayya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezekiyel 43:6-8
- Ezra 09:1-2
- Irmiya 02:19
- Littafin Misalai 02:22
- Wahayin Yahaya 21:7-8