686 B
686 B
jarumi
Ma'ana
Jarumi hafsan soja ne na Roma wanda yake da sojoji 100 a ƙarƙashin jagorancinsa.
- Za a iya fassara wannan kalma da ma'ana haka, "shugaban mutane ɗari" ko "shugaban mayaƙa" ko "hafsa mai duban ɗari."
- Wani jarumin Roma ya zo gun Yesu neman warkarwar bawansa.
- Jarumin da ya shugabanci giciye Yesu yayi mamaki da ya ga yadda Yesu ya mutu.
- Allah ya aiki wani jarumi wurin Bitrus domin Bitrus ya bayyana masa labari mai daɗi game da Yesu.
(Hakanan duba: Roma)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 10:01
- Ayyukan Manzanni 27:01
- Ayyukan Manzanni 27:42-44
- Luka 07:04
- Luka 23:47
- Markus 15:39
- Matiyu 08:07
- Matiyu 27:54